Rayuwa
Tems: Mawaƙiyar Nijeriya da ke cikin waɗanda suka yi mallakar haɗin gwiwa na wani kulob ɗin ƙwallon ƙafa na Amurka
Shahararriyar mawaƙiyar Nijeriyar da ta lashe kyautar nuna bajinta ta Grammy ta zama mace ƴar Afrika ta farko da ta yi wa wani kulub a gasar Major League Soccer ta Amurka mallakar haɗin gwiwa.Karin Haske
Agboyibo: Matashi dan kasar Togo da ke sauya rayuwar mutane ta hanyar wasanni
Kaunar da Jean-Luc ke wa kwallon kwando da horar da matasa ce ta sa aka samar da shirin Miledou ko "Muna Tare". Miledou na horar da matasa da suke fama da kalubale a rayuwa, inda suke kokarin samar da hadin-kan da zai kai ga sun shiga gasar NBA.
Shahararru
Mashahuran makaloli