Afirka
Gwamna Abba Kabir ya bai wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar naɗin sarauta
An miƙa wa Sarki Muhammadu Sanusi takardar sake naɗa shi ne a sarautar Kano kwana ɗaya bayan Gwamna Abba Kabir ya sa hannu kan gyaran Dokar Masarautun Kano. Sanusi ya fara zama Sarkin Kano a 2014, Gwamnatin Ganduje ta sauke shi a 2019.Afirka
Duk wanda ya dora wa Tinubu laifi kan matsin da Nijeriya ke ciki ya zalunce shi: Muhammadu Sanusi II
Khalifan na Tijjaniya ya ce wahalar da za a sha nan gaba a Nijeriya sai ta fi wadda ake ciki a halin yanzu saboda gwamnatin da ta gabata ba ta dauki matakin da ya dace don gyara tattalin arzikin kasar ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli