- Shafin Farko
- Labarai
Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya
DUBA- 3, Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya -HARUFFAN
Duniya
Amurka na goyon bayan bai wa ƙasashen Afirka mambobin din-din-din marasa ƙarfin kujerar na-ƙi a Kwamitin Tsaro na MDD
Amurka na yunƙurin tabbatar da wakilcin din-din-din ga ƙasashen Afirka biyu da karba-karba ga ƙananan tsibirai da ƙarin goyon bayan da take bai wa India da Japan da Jamus don su zama mambobin din-din-din a Kwamitin Tsaro na Majlisar Dinkin Duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli