Ra’ayi
Dole a yi wa MDD kwaskwarima don yin adalci ga Afirka
An kirkiri Majalisar Dinkin Duniya a 1945 a lokacin da mafi yawan kasashen Afirka ke karkashin mulkin mallaka. Amma kuma, ba a yi kwaskwari ga mafi yawan hukumomin da ke karkashin MDD ba don a yi aiki duba da yadda duniya ke sauyawa a yau.
Shahararru
Mashahuran makaloli