Afirka
Zan nemi hakkina a Kotun Kolin Nijeriya - Abba Kabir Yusuf
"Wannan korar kara da aka yi a yau muna gani ba a yi mana adalci ba. Haka kuma ba a yi wa al'ummar jihar Kano adalci ba, domin mu mun sani al'ummar Jihar Kano sun fito kwansu da kwarkwata sun kada mana kuri'u," in ji Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Shahararru
Mashahuran makaloli