Afirka
Dikko Radda: Gwamnan Katsina ya saka hannu kan dokar haramta ɓoye abinci
Gwamnan ya kafa kwamiti na musamman wanda zai yi aiki da jami'an tsaro wanda zai rinƙa bi lungu da saƙo na jihar domin gano wuraren da ake ɓoye kayan abinci, tare da kama masu hannu a ɓoye abincin da gurfanar da su a gaban kotu.
Shahararru
Mashahuran makaloli