Karin Haske
Zaben Afirka ta Kudu 2024: Me ya sa shiga zaben Zuma ke ɗaukar hankali?
Dawowar Tsohon Shugaban Ƙasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma harkokin siyasa ya tayar da ƙura, inda ake ta tattauna batun halascin shigarsa takara. Sai dai duk da haka, magoya bayansa ba su yi ƙasa a gwiwa ba wajen cigaba da tallata shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli