Türkiye
Turkiyya ta koka kan hatsarin ƙirƙirarriyar basira ga kafafen watsa labarai
Altun ya yi kira kan a bayar da kariya ga labarai a ƙarƙashin dokokin kiyaye satar fasaha domin kiyaye labarai na asali. Ya bayar da shawarar samar da sabuwar dokar kiyaye satar fasaha ta zamani domin magance matsalolin labaran ƙarya.Afirka
Ɗaliban Afirka da ke karatu a Turkiyya sun tattauna kan hanyoyin magance matsalar nahiyarsu
Mahalarta taron sun gabatar da maƙaloli a kan siyasa da kiwon lafiya da ƙirƙirarriyar basira da tattalin arziki inda suka mayar da hankali kan samar da hanyoyin shawo kan matsaloli irin su cututtuka masu yaɗuwa da rashin daidaito a siyasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli