Türkiye
Ko da Netanyahu ya bar mulki sai an tuhume shi: Shugaba Erdogan
Ba Netanyahu ne kawai zai fuskanci shari'a ba, har ma da duk wanda ke da hannu a zalincin da ake yi a yankin Falasɗinu da aka yi wa ƙawanya, kamar yadda Shugaban Turkiyya ya gaya wa manema labarai a kan hanyarsa ta komawa gida daga kasar Hungary.
Shahararru
Mashahuran makaloli