Afirka
Namibia ce ƙasa ta farko a Afirka da ta kawo ƙarshen yaɗuwar cutar HIV da Hepatitis B tsakanin uwa da ɗa — WHO
Nasarar da Namibiya ta samu ta biyo bayan matakin samar da hanyoyin gwaji da maganin cutar HIV cikin sauki ga kowace mace mai ciki, shirin da a cewar WHO ya yi sanadin rage kashi 70 cikin 100 na yaduwar cutar tsakanin uwa da ɗanta a cikin shekaru 20.
Shahararru
Mashahuran makaloli