Kasuwanci
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ta ƙaru zuwa kaso 33 a Oktoba: NBS
'Yan Nijeriya suna fuskantar ɗaya daga cikin mafi munin tabarbarewar tattalin arziki da aka taba gani a tsawon shekaru da dama, inda tsare-tsaren kuɗi a ƙasar suka sanya darajar Naira take ci gaba da faɗuwa idan aka kwatanta da dala.Kasuwanci
CBN zai ɗauki kowane mataki wajen ɗakile hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya - Cardoso
Cardoso ya ce matakan da CBN ya ɓullo da su suna ƙara wa masu zuba jari ƙwarin gwiwa, sannan a halin yanzu babu wasu ƙorafe-ƙorafe da ake samu game da rashin kuɗaɗen waje idan aka kwatanta da lokutan baya da mutane ƙalilan ne kawai suke iya samu.
Shahararru
Mashahuran makaloli