Karin Haske
Kwalara a Zimbabwe: Kokarin magance yadda ruwan najasa da kwatami ke gurbata ruwan sha
Cutar kwalara ta kasance matsalar da ake yawan fama da ita a Zimbabwe a shekarun baya-bayan nan, sakamakon rashin tsaftar muhalli da kuma rashin tsaftataccen ruwan sha a garuruwan da ke maƙwabtaka da babban birnin ƙasar Harare da ma wasu sassan.Afirka
An tsinci gawar wani dan jam'iyyar adawa ta Zimbabwe
Garkuwa da kuma kashe Masaya na zuwa ne makonni biyu bayan sace wani dan majalisar dokoki na jam'iyyar CCC a Zimbabwe mai suna Takudzwa Ngadziore, inda aka azabtar da kuma jefar da shi a wani wuri mai nisan kilomita 50 daga arewacin birnin Harare.
Shahararru
Mashahuran makaloli