Afirka
Kotu ta umarci INEC ta ɗora wa gwamnoni alhakin rikicin zaɓen 2023 a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya da ke Abuja ta umarci INEC da ta ɗora alhakin laifukan zaɓen 2023 ciki har da riƙice-riƙice da cin-hanci da sayen ƙuri'u da kuma haɗa baki don yin maguɗi kan gwamnoni jihohin ƙasar da mataimakansu.Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.
Shahararru
Mashahuran makaloli