Afirka
Shugabannin ƙasashen DRC, Rwanda za su gana yayin da ake zaman ɗarɗar a birnin Goma
Ƙungiyar 'yan tawaye ta M23 ta yi iƙararin karɓe iko na fiin jiragen sama na birnin Goma, bayan ta kwashe kwanaki tana gumurzu da sojojin Kongo lamarin da ya kai ga kisan fiye da mutum 100 da jikkata kusan mutum 1,000.Kasuwanci
'Yan kasuwar DRC sun gaza cin gajiyar zaman kasarsu mamba a kungiyar raya gabashin Afirka
Shekara daya bayan Jamhuriya Dimukradiyyar Congo ta samu amincewar shiga kungiyar Raya Gabashin Afirka, ‘yan kasuwa a kasar sun yi tsammanin samun damar shiga kasashen Afirka shida cikin faraga. Amma ba a samu wani sauyi ba har yau.
Shahararru
Mashahuran makaloli