Karin Haske
Peter Obi: Me ake nufi idan aka kama mutum da laifin cin amanar kasa a Nijeriya?
Buhari Yusuf, wani lauya da ke Abuja, babban birnin Nijeriya, ya shaida wa TRT Afirka Hausa cewa tuhumar cin amanar kasar iri biyu ce: akwai cin amanar kasa, wato treason a turance da kuma niyyar cin amanar kasa wato treasonable felony.
Shahararru
Mashahuran makaloli