Afirka
Gwamnatin Nijeriya na bin kamfanonin mai bashin $6.17bn na kamasho da haraji
Rahoton masana’antar mai da iskar gas, wanda aka gabatar ranar Juma’a ya bayyana yadda aka kashe $6.071bn da kuma N66.4bn na kudaden kamasho da ba a biya ba, da kuma tarar ƙona gas da Hukumar Kula da Man Fetur ta Nijeriya ke bi.Karin Haske
Yadda ƙasashen Afirka ke asara sakamakon tsari mara adalci na kimanta cancantar bashi
Wani bincike na UNDP kan tsarin kimanta cancantar bashi na tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ya nuna yadda nuna 'son-rai' a salon da S&P, da Moody's da Fitch ke bi yake janyo wa Afirka asarar kusan dala biliyan $74.5 na kuɗin ruwa da samar da kuɗaɗe.
Shahararru
Mashahuran makaloli