Kasuwanci
Nijeriya za ta haɗa kai da Turkiyya don horar da masu sana'ar hannu miliyan 20
Gwamnatin Nijeriya ƙarakashin Asusun horar da masana'antu Na ƙasar (ITF) ta ƙuɗuri aniyyar horar da masu sana'ar hannu mutum miliyan biyar a duk shekara har na tsawon shekaru hudu domin su samu damar goggaya da ƙasashen duniya.Kasuwanci
Afirka ta Kudu za ta fito da tsarin biyan tara don haɓaka ayyukan yi ga baƙaƙen fata
Dokar samar wa baƙaƙen fata ayyukan yi ta shekarar 2003 ta ƙarfafa gwaiwar kamfanoni su ringa ɗaukar baƙaƙen fata aiki tare da ƙara musu girma ta hanyar sassauta musu haraji da kuma damar samun ƙwangilolin gwamnati.Afirka
Matasan Ghana miliyan 1.9 ba su samu ilimi ko aiki ko wani horo ba - Rahoto
Binciken, wanda Hukumar Ƙididdiga ta Ghana ta fitar, ya yi nuni da cewa mata ne suke da adadi mafi yawa na mutum miliyan 1.2 yayin da maza ke da adadin 715,691 a cikin matasan Ghana da ba su samu ilimi ko aiki ko kuma wani horo ba.Afirka
Yadda kirkirarriyar basira ta Artificial Intelligence za ta shafi ayyuka a Afirka
Bankin ci gaban Afirka (Africa Development Bank) ya yi hasashen cewa kimanin matasa miliyan 100 da ke nahiyar ba za su samu kowane irin sabon aiki ba, nan zuwa shekarar 2030 saboda ci gaban da ake samu ta fuskar fasaha.
Shahararru
Mashahuran makaloli