Karin Haske
Abin da ya sa ƙuncin da Falasdinawa ke ciki ke kama da abin da ya faru da Afirka a baya
Luguden bamabamai babu ƙaƙƙautawa a kan Gaza da Isra'ila ke yi tsawon shekara ɗaya yanzu ya fama wa Afrika tsohon miki, inda ƙasashen da ƴan mulkin mallaka suka mulka suka fuskanci irin wannan kisan kiyashin a lokuta mabanbanta a tarihinsu.Afirka
Afirka ta Kudu ta nemi Birtaniya ta mayar mata da katafaren daiman dinta
An dauke daiman din da aka fi sani da Tauraron Afirka daga kasar Afirka ta Kudu a zamanin mulkin mallaka, kuma an sanya shi a jikin adon kwalliyar sandar sarauta da Sarki Charles na Uku ke shirin rikewa a bikin nadin sarautarsa na ranar Asabar.
Shahararru
Mashahuran makaloli