Duniya
Yaki ya raba mutum miliyan 71 da muhallansu a fadin duniya a 2022
A karshen shekarar 2022, mutum 5.9 aka tursasa wa barin Ukraine saboda hare-haren sojin Rasha, lamarin da ya sa yawan 'yan gudun hijira sakamakon rikice-rikice ya kai fiye da miliyan 62, abin da ya karu da kashi 17 cikin 100 tun daga 2021.
Shahararru
Mashahuran makaloli