4 awanni baya
A wannan bidiyon, za mu duba yadda siyasar Nijeriya ke sauyawa zuwa wani sabon salo na al’amura da yawa, tare da mai da hankali musamman kan abin da ke faruwa a Jihar Kano, ɗaya daga cikin jihohi mafi tasiri a siyasar kasar.