| Hausa
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
00:35
Rayuwa
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Sararin samaniyar tsibirin Crete na ƙasar Girka ya yi ja jir a ranar Laraba 1 ga watan Afrilu, sakamakon wata ƙura da ta taso daga arewacin Afirka.
3 awanni baya

Wannan al’amari yana faruwa ne lokacin da iska mai ƙarfi ta kwaso yashi daga hamadar Sahara inda ta ratsa Bahar Rum. Ƙurar ta mamaye Birnin Heraklion yayin da ake yin guguwa tare da ruwan sama da iska mai ƙarfi, abin da ya haddasa hazo, kuma ya tilasta wa jiragen sama da dama da ke shirin sauka sauya akalarsu zuwa wasu wuraren.

Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3