| Hausa
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
00:13
Rayuwa
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
An yi girgizar ƙasa mai girman maki 7.4 a arewacin Tekun Molucca da ke gabashin Indonesia a ranar 2 ga Afrilu, lamarin ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum ɗaya, da kuma jawo gargaɗi a kan ambaliyar Tsunami a wuraren da ke gaɓar tekun
3 awanni baya

Daga baya an janye gargaɗin, hukumomi sun ce jami’ai na ci gaba da sa ido kan gine-gine a Manado da Bitung da yankunan da ke Ternate domin duba irin ɓarnar da girgizar ƙasar ta yi tare da duba waɗanda lamarin ya shafa.


Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3