1 Afrilu 2026

00:20

00:20
Ƙarin Bidiyoyi
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan intanet ya nuna yadda makami mai linzamin da Iran ta harba ya sauka a kusa da dakarun Amurka ke a sansaninsu da ke yankin Gulf.
Ƙarin Bidiyoyi