Yadda nonon rakumi ke ceto 'yan kasar Kenya daga fari

Yadda nonon rakumi ke ceto 'yan kasar Kenya daga fari

"Mun amince da rakuma". Mazauna Isolo a arewacin Kenya sun koma amfani da nonon rakuma don magance matsalar fari a yankin.