Wanzami da ke aski da gatari a Kenya
Kun taɓa ganin wanzamin da ke aski da gatari da guduma ko shebur?
To, idan ba ku sani ba, a wannan bidiyon za mu yi muku bayani a kan wani matashin wanzami a ƙasar Kenya mai suna Martin Safari, wanda ya lashe lambar yabo saboda gwanintarsa wajen yin aski da waɗannan abubuwa da kuma lissafa.