Kwakwa: Mahadin abinci na musamman na kabilar Swahili
Ruwan kwakwa abu ne mai matukar muhimmanci ga kabilar Swahili da ke Gabashin Afirka. Ana amfani da shi wurin hada abinci na musamman, saboda yana da sinadaran vitamin da ke taimakawa wurin rage nauyin jiki da kitse.