Yadda jinya take kassara tashen taurarin kwallon kafa

Yadda jinya take kassara tashen taurarin kwallon kafa

A duniyar ƙwallon ƙafa, akwai ‘yan wasa da dama da doguwar jinya ta hana su cim ma burinsu, yayin da wasu kuma tafiya injuri ya kassara tagomashinsu, har ma ya tilasta musu yin ritaya daga buga ƙwallo kacokan. Daga cikin ‘yan wasan da injuri ya kassara akwai sanannu irinsu Neymar, Ronaldo Nazario, da ma tsohon dan wasan Nijeriya Nwanko Kanu, kamar yadda Mazhun Idris ya yi mana sharhi a cikin bidiyon nan.