Shekaru 60 na Hadin Kan Kasashen Afirka

Shekaru 60 na Hadin Kan Kasashen Afirka

A ranar 25 ga Mayun 1963 ne aka kafa Kungiyar Hadin Kan Kasashen Afirka. A shekara 60 da suka gabata, ana gudanar da bikin wannan rana a kowacce shekara a fadin duniya.