Yadda ake safarar goro daga Ivory Coast zuwa Nijeriya

Yadda ake safarar goro daga Ivory Coast zuwa Nijeriya

Wasu masu kasuwancin goro a birnin Abidjan na ƙasar Ivory Coast, wato Côte d'Ivoire sun gaya wa TRT Afrika Hausa yadda suke safarar goron da ake ɗaukowa daga ƙasashen Ivory Coast, Guinea, da Burkina Faso, zuwa kasuwannin cikin Nijeriya