Sarauniyar kyau ta ƙirƙirarriyar basira ta ba duniya mamaki

Sarauniyar kyau ta ƙirƙirarriyar basira ta ba duniya mamaki

Kun tuna Gasar Sarauniyar Kyau ta Ƙirƙirarriyar Basira ta Duniya da aka yi a makon da ya wuce ko, wacce ta ba da mamaki din nan? To ƙwararru sun ce yanzu aka fara ma ganin abubuwan ban al’ajabi a duniyar Artificial Intelligence. Ku kalli bidiyon nan don jin bayani kan yadda aka samar da tsala-tsalan matan da suka yi takara a gasar ta AI.