Med Hondo: Daya daga cikin wadanda suka fara shirya fina-finai a Afirka

Med Hondo: Daya daga cikin wadanda suka fara shirya fina-finai a Afirka

An haifi Med Hondo a Murtaniya, kuma ya fara kafa tarihin shirya fim a tsakiyar karni na 20 inda ya bayyana yadda ’yan mulkin mallakar Faransa suka azabtar da ’yan Afirka