Matar da ta kai 'ya'yanta jami'a da sana'ar waina

Matar da ta kai 'ya'yanta jami'a da sana'ar waina

Wata mata mai suna Rebecca Tidun da ke sana'ar sayar da waina a birnin Gombe da ke arewacin Nijeriya ta shaida wa TRT Afrika Hausa yadda ta ɗauki nauyin 'ya'yanta har suka shiga jami'a da wannan sana'a.