Masar Bauchi: Sana'ar da 'ya'ya ke gada daga iyaye da kakanni

Masar Bauchi: Sana'ar da 'ya'ya ke gada daga iyaye da kakanni

Masar Bauchi ta yi fice a Nijeriya inda ake zuwa daga sassa daban-daban na kasar domin sayenta.