Abin da ya sa 'yan Congo suka kware wajen caba kwalliya

Abin da ya sa 'yan Congo suka kware wajen caba kwalliya

Mutanen Congo sun yi suna sosai wajen salon sanya kaya kamar kwat da takalma da kuma sauran abubuwa masu daukar hankali. Mun yi nazari kan yadda wannan al’ada ta samo asali.