Ma'adinan da Afirka ke samarwa da ake kera waya da su
Ana amfani da wasu muhimman ma’adinai wajen kera wayoyin salula na zamani.
Mun yi nazari kan muhimman ma’adinan da ake hako su a wasu kasashen Afirka da manyan kamfanonin wayoyin salula na duniya ke amfani da su.