Wasanni
Dole a dakatar da Isra'ila kan take dokokin FIFA — Lauyoyi masu kare hakkin ɗan'adam
A watan Mayu ne Hukumar Kwallon Ƙafa ta Falasɗinu (PFA) ta miƙa wani ƙuduri na son a dakatar da Isra'ila, inda FIFA ta ba da umarnin gaggawa na yin duba kan lamarin, tare da yin alkawarin cewa za ta magance shi a taronta na musamman a watan Yuli.Karin Haske
Yadda yaran da suka taso a cikin yaƙi suke cikin ƙuncin rashin wasannin ƙuruciya
Wasa na cikin abubuwan da suke taimakon yara wajen inganta lafiya da walwalarsu. Amma duk da cewa MDD ta ce duk yara suna da hakkin yin wasa, miliyoyi a yankunan da ake yaki ba su samu damar ba - kamar a Falasdinu da Myanmar da Sudan da Congo.
Shahararru
Mashahuran makaloli