Afirka
Libya ta mayar da wasu 'yan ci-rani na Nijeriya da Masar kasashensu
A ranar Talata ne kasar Libya ta mayar da 'yan ci-rani kusan 1,000 ƴan ƙasashen Masar da Nijeriya gida, wadanda suka yi zamansu a ƙasar da ke arewacin Afirka ba bisa ƙa'ida ba, kamar yadda jami'ai da 'yan jaridar AFP suka bayyana.
Shahararru
Mashahuran makaloli