Karin Haske
Me ya sa Trump ke fakon Afirka ta Kudu?
Barazanar Shugaban Amurka Trump ta katse tallafi ga Afirka ta Kudu bayan sauyin da kasar ta yi kan mallakar kasa, ta tayar da kura. Amma rikici tsakanin kasashen ba sabon abu ba ne, sun yi sabani kan yakin Isra'ii a Gaza, yakin Rasha-Ukraine da BRICS
Shahararru
Mashahuran makaloli