Afirka
Hukumar Yaki Da Cin Hanci ta Jihar Kano ta gayyaci Ganduje kan 'bidiyon dala'
A wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Alhamis, ta ce ta gayyaci Dokta Ganduje ne don jin bahasi a kan wani bidiyon da aka taba saki inda ake zargin gwamnan "yana karbar daloli tare da saka wa a cikin aljihunsa."
Shahararru
Mashahuran makaloli