Kasuwanci
Amurka ta ƙaƙaba wa Canada da Mexico da China haraji, Canada da Mexico sun mayar da martani
Amukra za ta sanya harajin 25% a kan kayayyakin da ake shigar wa daga Canada da Mexico, 10% kan kayayyakin makamashi na Canada, yayin da kayayyakin China za su fuskanci harajin 10%. Canada da Mexico sun sanya wa Amurka haraji a matsayin martani.
Shahararru
Mashahuran makaloli