Duniya
Turkiyya ta nuna damuwa yayin da wasu kasashe suka dakatar da bayar da agaji ga hukumar Falasdinawa ta UNRWA
"Dakatar da bayar da kudade ga hukumar UNRWA mai kula da Falasdinawa 'yan gudun hijira saboda zargin da ake yi wa wasu ma'aikatanta, zai yi illa ga Falasdinawa," in ji Ma'aikatar Wajen Turkiyya, tana mai cewa hukumar tana tallafa wa miliyoyin mutane
Shahararru
Mashahuran makaloli