Karin Haske
Nonohou: Ungozomar da ta ƙuduri aniyar yaƙi da matsalolin haihuwa a Jamhuriyar Benin
Annick Nonohou wata mai sha'awar aikin karbar haihuwa ce 'yar asalin Jamhuriyar Benin, wadda asalinta lauya ce, da take amfani da gidauniyar da ta kafa domin wayar da kan mata a kan daukar ciki da haihuwa domin kiyaye matsalolin haihuwa.Afirka
Ma’aikatan jinya 4,000 ne suka bar Ghana a wata bakwai na 2023 - GRNMA
"Kulawar ma’aikatan jinya abu ne da ake bukata a ko da yaushe, idan suka bar kasar, hakan na nufin wadanda ke kasa dole su kara lokacinsu na aiki kuma yin hakan ba karamin kalubale zai haifar ba ga tsarin yanayin aikin," a cewar Dakta Twum.
Shahararru
Mashahuran makaloli