Afirka
Kalaman da Gwamna Uba Sani ya yi kan ɗimbin bashin da El-Rufai ya bar masa sun tayar da ƙura
Gwamna Uba Sani ya ce gwamnatinsa ta jajirce wajen gudanar da ayyukan ci-gaba a Kaduna duk da bashin kimanin $587m da N85bn da kuma tarin ayyukan da ba a gama ba waɗanda ta gada daga gwamnatin Nasir El-Rufai.
Shahararru
Mashahuran makaloli