Afirka
Adadin waɗanda suka rasu a fashewar tankar mai a Jihar Neja ya kai 86
Abdullahi Baba-Arah, wanda shi ne darakta janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Neja, shi ne ya bayar da sabbin alƙaluman, inda ya ƙara da cewa aksarin waɗanda lamarin ya rutsa da su an binne su a cikin ƙabarin bai ɗaya.
Shahararru
Mashahuran makaloli