Karin Haske
Rikicin adawa da ƙarin haraji: Me ya sa ƙasashen Afirka ke taka tsan-tsan da abin da ya faru a Kenya
Ana yi wa zanga-zangar adawa da biyan haraji a Kenya kallon somin tabin irin wannan rikici a kasashen Afirka da jama'arsu ba s ajin dadin gwamnatocin kasashen, amma kwararru na gargadi game da illar mummunar zanga-zanga.Afirka
Kungiyar Kwadago ta Nijeriya ta amince ta yi 'sulhu' bayan ta gana da Tinubu
Kungiyar kwadagon ta ce za ta ci gaba da tattaunawa da gwamnati sakamakon alkawarin da Tinubu ya yi mata na inganta rayuwar 'yan Nijeriya kwana guda bayan ta soma zanga-zanga kan abin da ta kira tsare-tsaren gwamnatinsa na "kin jinin talaka".
Shahararru
Mashahuran makaloli