Duniya
Al'ummar Iran suna zaɓen shugaban ƙasa yayin da ake tsaka da tunzuri a yankin
Hukumar Iran mai tantance 'yan takara wadda ta ƙunshi malaman addini da masana shari'a da ke biyayya ga Shugaban Addinin ƙasar Ali Khamenei, ta amince da 'yan takara shida ne kacal, daga jerin mutum 80, amma guda biyu sun janye.
Shahararru
Mashahuran makaloli