Türkiye
Batun Gaza zai shafi dangantakar Amurka da Turkiyya sakamakon komawar Trump mulki
Komawar Trump kan mulki zai farfado da dangantakar da ke tsakaninsa da Erdogan, sannan wata dama ce ta musamman da za a kawo karshen yaƙe-yaƙe a Ukraine da kuma Gabas ta Tsakiya - duk da cewa akwai sabbin sharuɗɗa.
Shahararru
Mashahuran makaloli