Türkiye
Turkiyya ta karyata labarin harin Isra'ila kan ginin gidauniyar 'Red Crescent' ta kasar a Gaza
Cibiyar yaki da labaran karya ta Turkiyya ta bayyana cewa gidauniyar ba da agaji ta kasar ''Red Crescent'' wacce ta taimaka wajen gina rumbunan adana kayayyakin agaji a Falasdinu ba ta da wani takamaiman wuri a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli