Türkiye
Kasuwanci tsakanin Turkiyya da Syria ya samu gagarumin ci gaba a farkon 2025
Ministan Harkokin Kasuwanci na Turkiyya Omer Bolat ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin Siriya tana aiki ka'in da na'in da Turkiyya, kana ya nuna kwarin gwiwar samun ci gaba a fannin kasuwanci da zuba jari da kuma kokarin sake gina kasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli