Afirka
Shugaba Tinubu na ci gaba da nemo bakin zaren tattalin arzikin Nijeriya
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan ayyuka na musamman, sadarwa da dabarun aiki, Dele Alake ya bayyana cewa taron ya yi duba kan yadda za a kawo karshen shirin raba arzikin kasa don rage radadin cire tallafin man fetur ga ‘yan Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli